Ganduje Ya bada Umarnin Komawa Manyan Makarantu a Kano

0
179

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin sake bude manyan makarantu a jihar.

Bayanin hakan na dauke ne cikin wata sanarwa da ma’aikatar ilimi mai zurfi ta jihar Kano ta fitar a yau Juma’a, 8 ga watan Janairu.

Sanarwar mai dauke da sa hannun kwamishiniyar ilimi mai zurfi ta jihar, Dr. Mariya Mahmoud Bunkure ta kuma shawarci dalibai da su ci gaba da bin matakan hana yaduwar cutar Korona.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here