Yanzu-Yanzu: Majalisar Amurka Ta Tabbatar da Nasarar Joe Biden

0
113

Sashin Hausa na BBC ya wallafa labarin cewa, Majalisar Tarayyar Amurka ta amince da nasarar Joe Biden a zaɓen Amurka da aka gudanar a Nuwambar bara.

Kafin amincewar, majalisar wakilan ƙasar ta yi ƙuri’a domin yin watsi da koken da aka gabatar kan zaɓen jihar Pennsylvania inda aka samu ƙuri’a 282-138.

Tuni dama majalisar dattijan ta yi watsi da wannan koken

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here