Yanzu-Yanzu: El-Rufai Ya Rushe Hotel Din da Aka Shirya Taron Nuna Tsiraici

0
315

Gwamnatin jihar Kaduna ta rushe Hotel din Asher dake Barnawa a kudancin Kaduna.

Asher Hotel shi ne wajen da aka shirya yin taron nuna tsiraici

 

Akwai karin bayani nan gaba……

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here