Hotuna: Sanata Shekarau Ya Kai Ziyarar ta’aziyya ga Kwankwaso bisa Rasuwar Mahaifinsa

0
258
Kwankwaso da Shekarau

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattawa, Malam Ibrahim Shekaru ya kai ziyarar ta’aziyya ga tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso bisa rasuwar mahaifinsa, Alhaji Musa Saleh Kwankwaso wanda ya rasu a ranar Juma’ar da ta gabata.

 

Kwankwaso da Shekarau

 

Dukkan su tsofaffin gwamnoni ne da suka mulki jihar Kano

 

Al’umma da dama na zuwa ta’aziyya ga Sanata Kwankwaso
Sanata Shekarau ya na addu’a ga mahaifin Kwankwaso

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here