Yanzu-Yanzu: Korona ta yi Ajalin Mamba a Kwamitin Yaki da Cin Hanci da Rashawa na Fadar Shugaban kasa

0
139

Cutar Korona ta kashe Femi Odekunle, mamba a kwamitin bayar da shawara na fadad shugaban kasa kan yaki da cin hanci da rashawa.

 

Itse Sagay dai shi ne shugaban kwamitin na yaki da cin hanci da rashawa na fadad shugaban kasa.

Jaridar TheCable ta rawaito cewa, Odekunke, wanda Farfesa ne ya rasu ne cibiyar killace masu dauke da cutar Korona a Gwagalada dake a Abuja a yammacin yau Talata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here