Hotuna: Sarkin Kano Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Gidan Kwankwaso

0
269
Arkin Kano, Aminu Ado Bayero a gidan Kwankwaso

A Safiyar Ranar Juma’ar da ta Gabata ne, Allah ya yiwa Mahaifin tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, Musa Saleh Kwankwaso rasuwa.

Arkin Kano, Aminu Ado Bayero a gidan Kwankwaso

Tun bayan rasuwar ne dubban al’umma suke tururuwa don mika ta’aziyyarsu ga tsohon gwamnan na Kano.

Sarkin Kano ya na mika sakon ta’aziyya ga Kwankwaso

 

An ga tawagar gwamnoni, ministoci da masu rike da masarautun gargajiya na zuwa gidan sanata Kwankwaso don yin ta’aziyya.

 

Aminu Ado Bayero yana addu’a a kabarin Marigayi Musa Saleh Kwankwaso

 

Wasu daga cikin Hakiman Masarautar Kano

 

 

Sarkin Kano tare da Kwankwaso

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here