Yanzu-Yanzu: Mahaifin Kwankwaso Ya Rasu

0
494

Mahaifin tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya rasu a daren nan na Juma’a.

Babban mai taimakawa tsohon gwaman kan kafafen yada labarai, Saifullahi Muhammad ne ya bayyana rasuwar mahaifin na Kwankwaso a shafinsa na Facebook.

 

“Innalillahi Wa’Inna Ilaihi Rajiun

Allah yayiwa mahaifin Jagoranmu Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Rasuwa, Allah Ubangiji Ya Jikansa Da Rahama Ameen, Allah Yasa Mutuwa Hutuce a Gareshi Ameen, Allah Ya Jikan Dukanin Muslumi Ameen. 😭😭😭”.

 

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here