Yanzu-Yanzu: Kungiyar ASUU ta Janye Yajin Aiki

0
160

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta ASUU ta Janye yajin aikin da ta shafe watanni 9 ta na yi.

Kungiyar ta sanar da janye yajin aikin ne yayin taron manema labarai da ta gudanar a yau Laraba

Akwai karin bayani nan gaba…..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here