Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattijai Ta Amince da Kasafin Kudi na Shekarar 2021

0
108

Majalisar dattawa ta amince da kunshin kasafin kudi na shekarar 2021 da ya kai kimanin Naira Triliyan 13.588.

Majalisar ta amince da kasafin ne bayan rahotan da shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar, Barau Jibrin ya gabatar gabanta.

Yayin da yake gabatar da rahotansa, yau Litinin a zaman Majalisar, Barau Jibrin ya yi nuni da cewa annobar Korona ta yi wa kowanne fanni na tattalin Arziki illa.

 

Akwai karin bayani nan gaba…..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here