Rikicin APC: Tsagin Jam’iyyar a Jihar Ribas Ya Dakatar Da Sanata Abe da Wasu Mutum 4

0
107

Tsagin Jam’iyyar APC bangaren Kwamitin Riko na Ogbobula Isaac a jihar Ribas ya dakatar da Sanata Magnus Abe, Igo Aguma, Livinstone Wechie da Worgu Boms.

Isaac, Wanda ya yi sanarwar dakatarwa yau Asabar a Fatakwal, ya nemi a kore su daga Jam’iyyar bisa zargin yi ma ta Zagon kasa.

Sannan ya sanar da korar dukkan mutanen da aka kaddamar a matsayin shugabannin riko a mazabu da kananan hukumomi, wanda Aguma ya yi.


 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here