Hotunan Ganawar Buhari Da Ɗaliban Jihar Katsina da Aka Kuɓutar

0
231
Shugaban Kasa Buhari Ke Jawabi Gaban Daliban yau juma'a a Katsina

A yau Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gana da Ɗaliban Makarantar Sakandaren Ƙanƙara da su ka kuɓuta.

Buhari ya bayyana farin cikinsa da dawowar Daliban

 

Ɗaliban dai na cikin gararin ciki

 

Daliban dai na cikin farin ciki bayan sako su

 

Buhari ya bayyana farin cikinsa da dawowar Daliban

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here