Yanzu-Yanzu: Gwamnan Jihar Plateau Simon Lalong Ya Kamu da Cutar Korona

0
125

Gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong a yau Alhamis ya kamu da cutar Korona bayan gwajin da aka yi masa shi da iyalansa.

Hakan na dauke ne a sanarwar da daraktan yada labarai na gwammnan, Makut Macham ya fitar.

 

Akwai karin bayani nan gaba….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here