Yanzu-Yanzu: Boko Haram ta Fitar da Bidiyon Daliban Katsina da ta Sace

0
200

Kungiyar Boko Haram karkashin shugabancin Abubakar Shekau sun fitar da wani Bidiyo dake tabbatar da cewa suna tsare da daliban makarantar Sakandire ta Kankara da aka sace a jihar Katsina.

Bidiyon mai mintuna 6 da sakan 30 yana dauke da muryar Shekau da kuma dalibi daya daga cikin daliban da aka sace kamar yadda jaridar Humanagle ta rawaito.

 

Akwai karin bayani nan gaba…..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here