Yanzu-Yanzu: Buhari Ya bada Umarnin Buɗe Iyakokin Najeriya Nan Ta ke

0
522

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin bude iyakokin Najeriya guda hudu nan take a yau.

 

Shugaban kasar a yau Laraba ya kuma bada umarnin bude dukkan iyakokin a ranar 31 ga watan Disamba na wannan shekarar.

 

Akwai karin bayani nan gaba…..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here