Kasar Saudiya Ta Fara Bayar da Bizar Aikin Umrah Ga Yan Najeriya

0
160

Ma’aikatar aikin Hajji ta kasar Saudiya ta amince da bada Biza ga masu niyyar aikin Umrah daga Najeriya.

Samfurin Bizar da aka bayar bayan annobar Korona wacce kuma aka wallafa ta a group din Hajj Reporters an bada ita ga shugaban kamfanin Earth Travel & Tour, Nazir Rabiu Gambo.

 

Samfur na Bizar da Kasar Saudiya ta fara bayarwa

Da yake magana da masu kawo rahotan aikin Hajji, Nazir Rabiu Gambo ya tabbatar da ingancin Bizar inda ya ce ofishin jakadancin kasar Saudiya da ke Kano ne ya amince da da bayar da Bizar mai Lamba 6072351265.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here