Yanzu-Yanzu: Ganduje Ya Bada Umarnin Rufe Makarantu a Fadin Jihar Kano

0
654

Gwammatin jihar Kano ta bada Umarnin rufe makarantun gwamnati da na masu zaman kansu a fadin jihar.

A sanarwar da ma’aikatar ilimi ta jihar ta fitar ta ce gwamnan jihar Kano ya amince da rufe makarantun nan take inda aka shawarci iyayen yara da suke makarantun kwana da su dakko ya’yansu.

Akwai karin bayani nan gaba…..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here