Yanzu-Yanzu: Alkalin Alkalan Najeriya Ya Kamu Da Cutar Korona

0
138

Babban alkalin alkalan Najeriya, Tanko Muhammad ya kamu da cutar Korona.

Babban Alkalin alkalan yanzu haka yana kasar Dubai inda yake karbar magani.

Alkalin kotun koli, Justice Ibrahim Saulawa ne ya sanar da hakan yayin bude shelkwatar kungiyar lauyoyi musulmai ta kasa(MULAN), a yau Talata a Abuja.

 

Akwai karin bayani nan gaba….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here