Yanzu-Yanzu: Sojoji Na Musayar Wuta Da Yan Bindigar Da Su ka Sace Dalibai a Katsina – Fadar Shugaban Kasa

0
141

Hadimin shugaban kasa kan  sabbin kafafen yada labarai, Bashir Ahamd ya bayyana cewa babban hafsan sojin kasarnan, Yusif Tukur Buratai, ya yi wa shugaban kasa jawabi kan harin da yan bidinga su ka kai Sakandiren garin Kankara.

Bayanan da Bashir Ahmad ya wallafafaHadimin shugaban kasar ya wallafa a shafinsa na twitter cewa:
“Babban hafsan sojin kasa, Buratai Ya yi wa shugaban kasa bayani kan harin yan bindiga ga makarantar GSS Kankara; Sojoji da tallafawar sojojin sama sun gano inda yan bindigar suke a dajin Zango/Paula dake Kankara, a yanzu haka ana musayar wuta da yan bindigar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here