Yanzu-Yanzu: Sam Nda-Isiah Ya mutu Yana da shekaru 58

0
135

Mawallafin jaridar Leadership Sam Nda-Isiah ya mutu yana da shekaru 68.

Wata majiya daga iyalansa ta tabbatarwa da jaridar Daily Nigerian cewa ya mutu ne da misalin karfe 11 na daren jiya Juma’a.

An haife shi a shekarar 1962 a garin Minna, na jihar Niger, Mista Nda-Isaaiah wanda ya rike mukamin Kakaki na Nupe ya karanci ilimin hada maganguna a jami’ar Obafemi Awolowa.

Akwai karin bayani nan gaba….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here