Yanzu-Yanzu: El-Rufai Ya Killace Kansa Bayan Makusantansa Sun Kamu da Cutar Korona

0
181

Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya killace kansa sakamakon samun makusantansa da suka kamu da cutar Korona.

Hakan na dauke ne cikin wata sanarwa da gwamnan jihar ya wallafa a shafins na Twitter.

Akwai karin bayani nan gaba….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here