Majalisar Wakilai Ba ta Da Ikon Gayyato Shugaban Kasa – Malami

0
99

Ministan shari’a, kuma antoni Janar na kasa, Abubakar Malami ya ce, majalisar wakilai ba ta da wani iko a kundin tsarin mulki da za ta gayyaci shugaban kasa Muhammadu Buhari.

A makon da ya gabata ne dai majalisar wakilai ta yanke shawarar gayyato shugaban kasar don zuwa ya yi mata bayani kan yanayin tsaro a kasarnan.

A wata sanarwa da ya fitar yau Laraba, Abubakar Malami ya ce “Majalisar Wakilai ba ta da kafi a kundun tsarin mulki wajen gayyato shugaban kasa kan batun amfani da jami’an tsaro na soja”.

 

Akwai Karin bayani nan gaba…

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here