Yanzu-Yanzu: Kwamitin Zartarwa na Jam’iyyar APC Ya Rushe Shugabancin Jam’iyyar na Jihohi

0
149

 

Kwamitin zartarwa na jam’iyyar APC ya rushe dukkannin shugabannin jam’iyyar na jihohi, shiyoyi da kasa baki daya kamar yadda jaridar Sahelian Times ta rawaito.

 

Akwai karin bayani nan gaba…

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here