Gwamnatin Tarayya Ta Rage Farashin Litar Man Fetir

0
138

Gwamnatin ta tarayya ta rage Naira biyar a farashin litar man fetir.

Chris Ngige, ministan kwadago ne ya bayyana hakan yayin da yake jawabi ga manema labarai a karshen tattaunawa da kungiyar yan kwadago.

Ragin farshin wanda zai fara aiki daga ranar Litinin 14 fa watan Disamba, za’a dinga siyar da man fetir kowacce lita kan farashin 163.44.

 

Dangane da batun karin kudin wutar lantarki kuwa, Ngige ya ce dukka bangarorin sun amince da jiran bayanin kwamiti na musamman da aka kafa wanda zai yi duba kan karin kudin wutar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here