Yanzu-Yanzu: Ana Jin Ƙarar Harbe-Harbe a Taron Ƙungiyar Ɗalibai ta Ƙasa(NANS)

0
605

A kalla mutane 20 ne suka jikkata yayin da rikici ya barke a taron Convention na kungiyar Daliban Najeriya ta kasa a Abuja.

An ji karar harbe-harbe a filin taro na Old Parade dake Abuja a yau Alhamis yayin da kungiyar daliban ke shirin zabar sabbin shugabanni.

Wata majiya ta shaidawa jaridar Sahara Reporter cewa, akalla mutane 20 su ka samu raunika bayan harin da ake zargin yan daba sun kaiwa wakilan zabe.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here