Yanzu-Yanzu: Jam’iyyar PDP Ta ce Ba Za ta Shiga Zaɓen Ƙananan Hukumomi a Kano ba

0
231

Jami’iyyar PDP, reshen jihar Kano ta ce baza ta shiga zaben kananan hukumomi da za’a yi a jihar ba a watan Janairu na shekarar 2021.

Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar, DanLadi Abdulhamid ne ya bayyana hakan yayin taron manema labarai a ofishin jam’iyyar dake Lugard road a Nasarawa Kano.

Shugaban Jam’iyyar ya yi zargin cewa an fitar da kudaden da suka wuce kima wajen yin zaben sannan kuma suna tsoron haifar da rikici yayin zaben.

 

Akwai Karin Bayani nan gaba….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here