Yanzu-Yanzu: Kungiyar ASUU ta Amince da Janye Yajin aiki

0
520

Kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU ta amince da janye yajin aikin da ta shafe watanni takwas ta na yi.

Shugabbanin kungiyar sun amince da hakan ne bayan tattaunawa da gwamnatin tarayya a yau Juma’a.

Akwai karin bayani nan gaba….

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here