Yanzu-Yanzu: Wani Mutum Ya Rataye Kansa Bayan ya Idar da Sallah a Kano

0
183

Wani mutum mai suna Ibrahim Abubakar ya rataye kansa a cikin shagonsa a Kano mintuna kadan bayan ya idar da Sallar La’asar.

Dan mamacin, mai suna Abdussalam, ya tabbatar da cewa suna tare kafin lamarin ya faru.

Ya ce, mahaifinsa yana fama da cutar da aka kasa ganota tare da matsalar rashin kudi yayin da yake shirin Aurar da y’ar sa kamar yadda jaridar SAHELIAN TIME ta rawaito.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here