Yanzu-Yanzu: An tsinci Gawar Shugaban Jam’iyyar APC Da aka Sace a Jihar Nasarawa

0
242

An tsinci gawar shugaban jami’iyyar APC a jihar Nasarawa, Mista Philip Tatari Shekwo, wanda wasu yan bindiga da ba’a san ko su waye ba suka sace, a yau Lahadi, kamar yadda jaridar SAHELIAN TIME ta rawaito.

Akwai karin bayani nan gaba….

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here