Yanzu-Yanzu: Gwamnan Jihar Ebonyi Ya Koma Jam’iyyar APC

0
168

Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, ya bayyana ficewarsa daga jami’iyyar PDP tare da komawa jami’iyyar APC.

Umahi wanda ya sauya sheka tare da mukarraban gwammatinsa ya ce yankin kudi maso gabas na kasarnan ya fuskanci rashin adalci daga PDP.

Gwamna Umahi dai, shi ne shugaban kungiyar gwamnonin Kudu maso gabas.

Sauyin shekarar gwamnan na zuwa ne bayan tattaunawa da shugabannin APC na yankin.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here