Yanzu-Yanzu: Tsohon Gwamnan Kaduna Balarabe Musa Ya Rasu

0
117

Tsohon Gwamman jihar Kaduna, Balarabe Musa kuma jagoran jam’iyyar PRP na kasa ya rasu a yau.

Balarabe Musa wanda aka haifa a shekarar 1936, ya zama gwamnan tsohuwar jihar Kaduna da Katsina yayin jamhuriya ta biyu.

Karin Bayani na nan tafe……

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here