Yanzu-Yanzu: Gwamnan Jihar Niger Ya Kamu Da Cutar Korona

0
144

Gwamnan jihar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello ya kamu da cutar Korona.

Gwamanatin jihar ta Niger ta bayyana hakan a shafinta na twitter a yau Litinin.

“Gwamnan jihar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello ya kamu da cutar Korona. Gwamna Sani Bello wanda ya bayyana hakan a yau, sakamakon gwajin da aka yi masa ya nuna yana dauke da cutar kuma yanzu haka ya killace kansa”.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here