Yanzu-Yanzu: Joe Biden Ya Zama Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasar Amurka

0
219

Alamu sun nuna cewa dan takarar jami’iyyar Democratic, Joe Biden ya samu kwalejin kuri’u 284 kamar yadda kamfanin dillancin labarai na AP ya rawaito wanda hakan ke tabbatar da cewa ya samu fiye da yawan kwalejin kuri’un da dan takara ke bukata don zama shugaban kasar Amurka.

Rahotannin sun yi nuni da cewa, zababben shugaban kasar ya haura adadin kwalejin kuri’u na 270 bayan samun nasara a jihar Pennstlvania.

Akwai Karin bayani nan gaba….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here