Yanzu-Yanzu: Kotu Ta Tabbatar da Naɗin Sabon Sarkin Zazzau

0
490

Babbar Kotun jihar Kaduna dake zamanta a Dogarawa, Sabon Garin Zaria ta yanke hukuncin cewa, Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli shi ne Sarki 19 a masarautar Zazzau.

Mai Shari’a Kabir Dabo, ya kuma yi hukuncin cewa za’a rantsar da Sarkin a ranar Litinin, 9 ga watan Nuwamba.

Hukuncin na zuwa ne bayan karar da Iyan Zazzau, Bashar Aminu ya shigar ya na kalubalntar nadin sabon Sarkin.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here