Yanzu-Yanzu: Za’a Saki Sakamakon Jarrabawar WAEC Gobe Litinin

0
113

Hukumar shirya jarrabawar kammala Sakandire ta yammacin Afrika(WAEC) ta sanar da cewa za ta saki sakamakon jarrabawar ta shekarar 2020 a gobe Litinin.

Hukumar ta sanar da hakan ne a shafinta na Twitter.

Akwai karin bayani nan gaba…

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here