
Shugaban Jami’ar Bayero, Kano, Farfesa Sagir Adamu Abbas ya karbi tallafin na’urar wanke hannu guda 10, tare da kaddamar da yin feshi a jami’ar, a ziyarar da shugaban jami’ar Maryam Abacha, farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, a shirye-shirye bude makarantu a yau Juma’a.
Akwai Karin Bayani nan gaba……