Yanzu-Yanzu: Buhari Ya Ƙara Naɗa Farfesa Mahamud Yakubu a Matsayin Shugaban Hukumar Zaɓe ta Kasa INEC

0
140

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kara naɗa Farfesa Mahmood Yakubu a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC don ƙara yin wa’adin shekara 5 kamar yadda gidan Talabijin na Channel ya rawaito.

Akwai karin bayani nan gaba…..

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here