Yanzu-Yanzu: Ƴan Daba Sun Kai Hari Gidan Surukin Gwamnan Jihar Plateau

0
173

Rahotanni sun bayyana cewa ƴan daba sun kai hari gidan surukin gwamnan jihar Plateau, Simon Lalong dake garin Tudun Wada a birnin Jos.

Sannan bayanai sun yi nuni da cewa jami’an tsaro sun isa wajen don tarwatsa yan daban.

A ƴan kwanakin dai ana samub ɓata gari dake afkawa rumbunan ajiye abinci da gidajen ƴan siyasa.

 

Akwai karin bayani nan gaba……

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here