Yanzu-Yanzu: An Kai Hari Gidan Gyaran Hali na Ikoyi Dake Jihar Legas

0
88

Rahotanni na bayyana cewa, yanzu haka wasu ɓata gari suna kaddamar da hari a gidan gyaran hali na Ikoyi, a jihar Legas.

Gine-gine a gidan kason sun kama da wuta yayin da yan daba ke kokarin ɓalla gidan ajiye ɗaurarrun.

“Gidan gyaran halin na ci da wuta, kowa na gudu don tsira da rai”, inji wata majiya da ta tabbatarwa da jaridar TheCable faruwar lamarin.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here