Wasu ɓata gari a yau Alhamis sun fasa gidan gyaran hali na Okitipupa, dake jihar Ondo tare da Sakin ɗaurarru.
Rahotannin sun bayyana cewa, fursunoni 58 ne suka tsere yayin kai harin inda aka kone ababen hawa.
Sannan kuma bayanai sun nuna cewa an lalata abubuwa da dama a harabar gidan gyran halin.
Mai magana da yawun hukumar kula da gidajen gyaran hali ta kasa reshen jihar Ondo, Ogundare Babtunde, ya tabbarwa da jaridar The PUNCH faruwar al’amarin .
A