Shugaban Kasa Buhari Zai Yi wa Yan Najeriya Jawabi da Karfe 7 Na Dare

0
110

Bayan sauraron jawabi daga manyan hafsoshin tsaron kasarnan kan halin da ake ciki a kasarnan, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai yiwa yan Najeriya jawabi yau da misalin karfe 7 na dare kamae yadda mai taimaka masa na musamman kan kafafen yada labarai, Femi Adesina ya fada.

 

Kafafen yada labarai na Rediyo da Talabijin za su haska tare da sanya jawabin na shugaban kasa.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here