Buhari Ya Buƙaci Masu Zanga-Zangar EndSARS Su Bar Kan Tituna

0
218

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga matasan da ke zanga-zangar adawa da rundunar SARS da su dakata.

Buhari ya yi kiran ne yayin da yake yiwa yan Najeriya jawabi a daren yau Alhamis.

Ya ce an amince da duk bukatun masu zanga-zangar.

Ya kuma yi nuni da cewa, soke rundunar SARS ba ya daga cikin gazawar wani bangare a gwamnati sai dai yana nuna cewa gwamnatin sa tana sauraran al’umma.

Akwai karin bayani nan gaba…

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here