Yanzu-Yanzu: Matar Sanata Bello Hayatu Gwarzo Ta Rasu

0
314

Rahotannin da ke shigo mana yanzu-yanzu na bayyana cewa, Allah ya yi wa matar tsohon babban mai tsawatarwa na majalisar dattijai ta kasa, Sanata Bello Hayatu Gwarzo Ra suwa.

Hauwa’u Bello Hayatu Gwarzo ta rasu ne a daren yau Laraba kuma za’a yi jana’izar ta gobe Alhamis da karfe 10 na safe.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here