Yanzu-Yanzu: An Bankawa Ofishin Jaridar The Nation Wuta

0
105

Wasu da ake zargin Bata Gari ne sun bankawa babban ofishin Jaridar THE NATION wuta dake Matori a jihar Legas.

Lamarin na zuwa ne sa’o’i kadan bayan an kone ofishin gidan talabjin na TVC.

Rahotanni sun bayyana cewa, Jagoran APC, Bola Tinubu shi ne mamallakin kafafen yada labaran guda biyu.

A

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here