Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Jihar Legas Ta Sanya Dokar Kulle Ta Awa 24

0
145

Gwamnatin Jihar Legas ta sanar da sanya dokar hana fita ta Awa 24.

Gwamanan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ne ya yi sanarwar.

“Ina mai sanar da cewa, mun sanya dokar hana fita ta tsawon awa 24 a kowanne bangare na jiharnan daga karfe 4 na yamma,yau 20 ga watan Oktoba. Babu wani mutum face masu aikin agaji da zai kasance a waje”, inji Sanwo-Olu.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here