Yanzu-Yanzu: An Ƙone Ofishin Ƴan Sanda a Jihar Legas

0
180

Wasu da ake zargin bata gari ne a yau Talata sun kone ofishin yan sanda na Apaoa Igamu dake jihar Legas.

Lamarin ya faru ne da misalin karfe 9:45 na safiyar yau kamar yadda wani shaidar gani da ido ya bayyana.

Mai magana da yawun karamar hukumar Orile-Iganmu, Ayo Micheal ya ce ”Eh an kai hari ofishin yan sandan.”

 

Akwai ƙarin bayani nan gaba….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here