Yanzu-Yanzu: Hukumar Zaɓe ta Ƙasa INEC Ta Sanar Da Ranar Zaɓen Shugaban Ƙasa na Shekarar 2023

0
184

Shugaban Hukumar Zabe ta kasa INEC, Farfesa Mahmood Yakubu a yau Alhamis ya bayyana cewa zaben shugaban kasa na shekarar 2023 gudana ne ranar 18 ga watan Fabarairu na shekarar 2023.

A yayin da yake jawabi a taron kaddamar da kwamitin wucin gadi na musamman kan duba kundin tsarin mulkin Najeriya na shekarar 1999, farfesa Mahmood ya fadawa mabobin majalisar wakilai cewa saura kwanaki 855 babban zabe na gaba.

 

Akwai karin bayani nan gaba….

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here