Yanzu-Yanzu: Ƴan Daba Sun Tarwatsa Masu Zanga-Zangar Lumana A Kano

0
301

Rahotannin daga jihar Kano na bayyana cewa wasu ƴan daba ɗauke da makamai sun tarwatsa masu zanga-zagar neman kawo karshen matsalar tsaro a Arewacin Najeriya.

Wani Dan Jarida ya shadawa wakilin mu cewa a kan idon sa ƴan daban suka tarwatsa masu zanga-zangar da suke kan titin BUK inda za su zo gidan Mutala dake Kano.

 

Akwai karin bayani nan gaba……..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here