
Shugaban Majalisar Dattijai, Ahmad Lawan da shugabbanin Majalisar yanzu haka suna tattaunawar sirri da shugabannin kungiyar malaman Jami’o’i ta ASUU karkashin jagorancin shugabab kungiyar, Farfesa Biodun Ogunyemi.
Taron tattaunawar zai duba sabon tsarin da ASUU ta fitar maimakon tsarin IPPIS na gwamnatin tarayya wajen biya albashin ma’aikata
Akwai karin bayani nan gaba…..