
Masarautar Kano ta yi rashin Sakataren ta, Alhaji Mahmud Aminu Bayero.
Masarautar ta sanar da mutuwar ta sa ne a shafun ta na Facebook.
Sanarwar ta ce za’ayi jana’izar sa da misalin karfe 2 na rana a fadar mai martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero.