
Kwamitin zababbu na jami’iyyar APC a jihar Ekiti ya dakatar da gwamna Kayode Fayemi.
A wata sanarwa da jam’iyyar ta fitar ta ce, an dakatar da gwamnan ne bisa yiwa jam’iyyar zagon kasa, musamman rawar da ya taka a zaben gwamnan jihar Edo, wanda hakan ya saba da sashi na 21(A) na kudin tsarin mulkin jami’iyyar.
Akwai karin bayani nan gaba..